Kalli Umar M. Shariff da mahaifiyarshi sunje aikin Umrah
Kalli Umar M. Shariff da mahaifiyarshi sunje aikin Umrah
Tauraron mawakin Hausa kuma jarumi a fina-finan Hausa, Umar M. Shariff kenan a wannan hoton inda yake tare da mahaifiyarshi da suka je aikin Umrah tare.
Comments
Post a Comment